Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana barka da yau da fatan kuna lafiya a yau wanannan shafi mai albarka sadeeqmedia blog nazo muku da wakokin shahararen mawakin arewa wato Aminu Abubakar Ladan wanda anka fi sani da aminu alan wakan wakokin rayuwarsa da gwagwarma da ya sha a rayuwarsa.
An gabatar da Addu'o'i na musamman domin nemawa ƙasarmu Najeriya da Jahar mu ta Kebbi zaman lafiya. Da karshe, Ƙungiyar "Arewa Media Writers" tana buƙatar Addu'o'in ku, A kan muhimman ayyukan da ta saka a gaba na ganin ta tsaftace harkar Rubuce-Rubuce a kafofin sadarwar zamani. from ISYAKU.COM https://ift.tt/3l8ADNl via IFTTT